Tattaunawar user:Umar A Muhammad
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Umar A Muhammad! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 28 Mayu 2023 (UTC)
- naji dadi Kuma nayi murna da saqon ku Umar A Muhammad (talk) 14:16, 16 ga Augusta, 2023 (UTC)
Yanda ake magance fari Naruwa
[gyara masomin]In ansami fari na ruwa ( Rashin Ruwa Lokacin damina ) Ana yin ganda kokuma ayii Haro koh Ayii Huda Aqi shuka sai Ruwa ya duka sosai Umar A Muhammad (talk) 17:16, 31 Mayu 2023 (UTC)
ARINGA SARA ANA DUBAN BAKIN GATARI
[gyara masomin]Wannan kalmace daga cikin jerin Karin Magana na Hausa
In ace aringa  Sara ana duba bakin gatari ana nufin ( karinga aiki da lura) kada garin gyara arasa ido Umar A Muhammad (talk) 14:20, 16 ga Augusta, 2023 (UTC)
Burin Dan Adam A Rayuwa
[gyara masomin]Rayuwa abace Wanda kowa kesun jin dadi acikinta ba wanda keson yasha wuya acikin Umar A Muhammad (talk) 14:26, 16 ga Augusta, 2023 (UTC)
Ƙafan mota Wanda ake kira da ƙiran golf
[gyara masomin]Ƙafan mota wanda ake kira da ƙiran golf tana da madauri na taya guda hudu tanada shaft of zuba guda Ɗaya shaft of zuban nada madauri guda biyu sannam tanada shaft Yana da madauri guda uku sanna yanada bulget a ƙasa yanada madauri guda Ɗaya Umar A Muhammad (talk) 14:40, 16 ga Augusta, 2023 (UTC)
Mukala: Falalan Salatin Annabi SAW
[gyara masomin]Assalam, da fatan kana lafiya. Muna godiya da kirkirar wannan mukala da ka yi akan falalar salatin manzo SAW. Amma duba da tsarin Wikipedia inaga mukalar tana bukatan inganci sosai kafin a bar ta ta zamo shafi tsayayya. Na farko akwai bukatan ka cire son kai (wato bias) duk da cewa na san duk musulmi na matukar kaunar manzo SAW. Na biyu akwai bukatan manazarta (wato citations/references). Na uku na ga ka sanya wani dan emoji mai alamun ruwa ruwa to ba'a amfani da su a shafukan Wikipedia. Da fatan zamu gyara baki daya. AlLah sa mu dace..
Barka da Juma'a.Patroller>> 05:47, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)
- Idan kuma muka kara bita muka ga ba'a inganta ta ba to zamu hade ta kai tsaye da mukalar Manzon AlLah SAW - Muhammad. Patroller>> 05:48, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)
Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko
[gyara masomin]- Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa
Ya ku 'yan Wikimedia,
Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.
Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.
Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.
Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.
A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,