Jump to content

Tattaunawar user:Zahrah0

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 8 by Pharouqenr in topic Koyon Aiki

Barka da zuwa!

[gyara masomin]
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Zahrah0! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 16:02, 11 Satumba 2021 (UTC)Reply

Goge shafuka

[gyara masomin]

Barka da aiki Zahrah0, za Ka ga na goge makalolin da ka kirkira a baya bayan nan, hakan ya faru ne sakamakon wasu kura kurai kamar haka, wasu ka yi masu take da harshen turanci ne, kuma babu ingantacciyar fassara wacce za ta karantu. Shawara itace, ka rinka mayar da hankali wajen gyara makalolin da kayi madadin ƙirƙirar sababbi a kai a kai ba tare da gyarawa ba. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 06:33, 31 Disamba 2024 (UTC)Reply

Moved to Draft

[gyara masomin]

Assalam @Zahrah0

Mun gusar da wannan Shafi Fatima Hussain zuwa samfuri (draft space) saboda har yanzu babu isassun hujjoji da zasu nuna shahara. Kuna iya inganta ta daga bisani sai a maido ta main space.

Bissalam Patroller>> 10:18, 17 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Gargaɗi

[gyara masomin]

Barka da aiki @Zahrah0 sannu da ƙoƙari. Lallai kina ƙirƙirar muƙaloli ba tare da inganta su ba. Ma'ana baki saka musu Manazarta Sannan baki ƙarasa su domin mai karatu ya gamsu da abinda kika rubuta. Ya kamata ki koma ki gyara muƙalolin da kika kirkira baya bayannan ko kuma mu goge su daga shafin Wikipedia. Bissalam....

Pharouqenr (talk) 22:02, 22 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

ok in sha Allah zan gyara
Nagode Zahrah0 (talk) 18:07, 24 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

Jan kunne

[gyara masomin]

Sannu @Zahrah0 na miki magana baki daina ba, idan kika ci gaba zan kulle account naki na wani lokaci. Haka zai baki damar koyon yadda ake yin muƙala a Wikipedia.

Pharouqenr (talk) 03:34, 23 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply

Koyon Aiki

[gyara masomin]

Namaki gyara baki gyara ba. Saboda haka na yi bulokin dinki na mako guda. Domin koyon aiki shiga Nan Wajan

Pharouqenr (talk) 18:56, 24 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply
kaje kaduba Wanda nayi na gyare
Kumani ai translation nakeyi
gyara y kamata kayi yanda zanyi bawai kayi blocking dina ba Zahrah0 (talk) 11:16, 25 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply
•Wannan itace muƙalar da kikayi ta ƙarshe Scott Arfield. Gajera ce sannan baki saka mata Manazarta ko ɗaya ba. Bayan asalin muƙakalar nauyin ta yakai 37,268 byte, sannan tana da Manazarta guda 77 ke kuma ko ɗaya baki saka ba. Domin tabbatarwa, SHIGA ASALIN SHAFIN.
•Bugu da ƙari daga cikin muƙalu 10 fa kikayi baya guda biyu ne kika sanya ma manazarta daga cikinsu akwai wadda kika kwafo link na mukalar kika sanya shi a matsayin manazarta, bayan hakan ya saɓa dokar Manazarta. Ziyarci muƙalar Anan
•Saboda haka bana rufeki saboda in ɓata miki rai ba face ki ƙara koyo saboda kiyaye ƙa'idojin Wikipedia.
•Idan kina buƙatar koyo ziyar ci Shafin Tutorial ko kuma wani kwararren edita na kusa domin kiyaye ƙa'idojin Wikipedia.
Pharouqenr (talk) 12:33, 25 ga Yuli, 2025 (UTC)Reply