Tauraro
Appearance
(an turo daga Taurari)
tauraro | |
---|---|
astronomical object type (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | astronomical object (en) , fusor (en) da Fitila |
Bangare na | star system (en) |
Next higher rank (en) | mutuwaren taurari |
Next lower rank (en) | duniyoyi |
Kayan haɗi | plasma (en) |
Karatun ta | astronomy (en) |
Child astronomical body (en) | Tauraron dan adam |
Has characteristic (en) | stellar surface (en) , stellar magnetic field (en) da apparent magnitude (en) |
Model item (en) | UY Scuti (en) , Pistol Star (en) da giant star (en) |
EntitySchema for this class (en) | Entity schema not supported yet (E440) |
Tauraro da yawa Taurari, wata halitta ce da ke tattare da nau'ukan ababe masu tsananin haske da ban sha a wa,
wanda suke tare a samada ita. Taurari nada nisan gaske tsakaninsu da duniya, tauraron da shi ne mafi kusa da duniya, ita ce rana. Yawancin taurari ido na ganinsu da daddare, amma akasarinsu ba'a ganinsu saboda nisan da suke da shi.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Taurari a Samaniya
-
Taurari na Sheƙi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.