Tawagar Yan Wasan Kurket ta Matan Najeriya a Ruwanda a 2019–20
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Competition class (en) |
women's cricket (en) |
| Wasa | Kurket |
Tawagar wasan kurket ta mata ta Najeriya sun zagaya kasar Rwanda a watan Satumban shekara ta 2019 domin buga gasar mata Ashirin da ashirin da biyu (WT20I) na wasanni biyar. A baya kungiyoyin biyu sun buga wasanni biyar a Abuja, Nigeria a watan Janairun shekara ta 2019, inda Najeriya ta ci 3-2. Wannan rangadi na dawowar shi ne kasar Rwanda ta karbi bakuncin Najeriya. [1]
An buga wasannin ne a filin wasa na Gahanga International Cricket da yake a Kigali . A baya-bayan nan da aka yi tsakanin bangarorin biyu, Rwanda ta yi nasara a gasar da 3 da 2.
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]| Rwanda | Nigeria[1] |
|---|---|
|
|