Mogamat Tawfeeq Salie (an haife shi a ranar 21 ga watan Yuli shekara ta 1991[1] a Cape Town, Western Cape ) mai tsaron gida ne na ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu wanda a halin yanzu yake buga wasa a kulob din All Stars na First Division .[2]