Tera (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tera (gari)
municipality of Niger
ƙasaNijar Gyara
babban birninTera (sashe) Gyara
located in the administrative territorial entityTera (sashe) Gyara
coordinate location14°0′38″N 0°45′11″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Tera ko Téra gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Tera. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 92,544 ne.