Jump to content

Tera (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tera

Wuri
Map
 14°00′38″N 0°45′11″E / 14.0106°N 0.7531°E / 14.0106; 0.7531
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri

Babban birni Tera (gari)
Yawan mutane
Faɗi 336,207 (2012)
• Yawan mutane 21.29 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 15,794 km²

Tera sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tera. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 579,658[1].

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.