Terry G
Terry G | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Legas, 17 ga Maris, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | singer-songwriter (en) |
Gabriel Oche Amanyi ⓘ (an haife shi ranar 17 ga Maris shekarar1986), wanda aka fi sani da sunansa Terry G, mawaƙi ne na Najeriya, marubuci kuma mai gudanarwa. An san shi sosai don yanayin sa tufafin da ya dace, haka-zalika dalilin wasu kalmomin acikin waƙoƙinsa kuma mai wuyar sha'ani.[1] Jaridar The Punch ta bayyana shi a matsayin "ɗaya daga cikin mawaƙan da suka fi ban mamaki a duniya", ita kuma Vanguard, da kuma gidan talabijin na Channels TV sun bayyana shi a matsayin "mawaƙin da ya fi kowa hauka a Najeriya".[2][3][4] A cikin 2013, ya saki kundi waƙoƙin sa na huɗu, mai suna: Book of Ginjah.
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Gabriel Oche Amanyi, wanda aka fi sani da Terry G, a ranar 17 ga Maris, 1986, a Jihar Benuwe. Ranar haihuwar sa tayi dai-dai da ranar da aka haifi mahaifiyarsa. Ya fara rera waƙa a cikin mawaƙan cocin yankinsa.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]“Akpako Master”, kamar yadda ake kiransa, ya sami yabo sosai saboda irin kiɗan da yake da shi na musamman.
Ta hanyar waƙoƙinsa, ya yarda cewa yana amfani da ƙwayoyi da barasa.[5][6] A cikin watan Satumba na 2014, ya gaya wa Jane Augoye na Jaridar The Punch cewa ya daina shan miyagun ƙwayoyi.
Ya ambaci 2face Idibia a matsayin babban mashawarcinsa na kiɗa.[7]
Jadawalin Wakoki
[gyara sashe | gyara masomin]Albam
[gyara sashe | gyara masomin]- Free Me
- Ginjah Ur Swaggah (Season 1)
- Terry G.zuz
- Book of Ginjah
Waƙoƙi (shi kaɗai)
[gyara sashe | gyara masomin]- "So High"[8]
- "Run Mad"
- "Testing Microphone"
- "Free Madness"
- "Love Affair"
- "Sexy Lady"
- "Oga"
- "Ora"
- "Baby Don't Go"
- "Furret"
- "Omo Dada"
- "Adura"
Haɗaka
[gyara sashe | gyara masomin]- Timaya - Malonogede feat. Terry G
- Terry G ft. 9ice - Ori Mi
- Terry G feat. Wizkid, Phyno, Runtown - Knack Am
- Terry G feat. Skiibii - Adura
- YungBilo(Martins Osodi) - Money Matter feats Terry G[9]
- Jaywon feat. Terry G - Gbon Gbon
- Terry G - Brukutu feat. Awilo & Timaya
Videography
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Suna | Mai bada umarni | Madogara |
---|---|---|---|
2016 | Nonsense | Alien and Lucas Reid | [10] |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Fatherhood has humbled me –Terry G". The Punch. Archived from the original on 29 November 2014. Retrieved 30 October 2014.
- ↑ "For Terry G, it's goodbye to hard drugs". The Punch. Archived from the original on 29 October 2014. Retrieved 30 October 2014.
- ↑ "Terry G's Confession: I became responsible since I had my kid". vanguardngr.com. Retrieved 30 October 2014.
- ↑ "I Am The Craziest Musician in Nigeria- Terry G". Channels TV. Retrieved 30 October 2014.
- ↑ "Terry G Caught Smoking Marijuana". P.M. News. pmnewsnigeria.com. Retrieved 19 November 2014.
- ↑ "New Music: Terry G – Apako Master". bellanaija.com. Retrieved 19 November 2014.
- ↑ "For Terry G, it's goodbye to hard drugs". punchng.com. Archived from the original on 29 October 2014. Retrieved 30 October 2014.
- ↑ "Hot Stuff: Terry G – 'So High'". ynaija.com. Retrieved 20 November 2014.
- ↑ djruffee (2014-12-11). "New Music: Yungbilo - Money Matter Ft. Terry G". Jaguda.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-05-06. Retrieved 2021-05-06.
- ↑ "Terry G Singer goes dark and natural in 'Nonsense' video". Pulse.ng. Joey Akan. Retrieved 4 February 2016.[permanent dead link]
- CS1 Turanci-language sources (en)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from December 2024
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Wikipedia articles with MusicBrainz identifiers
- Pages with red-linked authority control categories
- Rayayyun mutane
- Haihuwan 1986
- Mawakan Nijeriya