Tewa Onasanya
Appearance
Tewa Onasanya | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Landan, 1978 (45/46 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Tewa Onasanya yar Baturiya-Nigeriya ce, mawallapiya, Mai taimakon talakawa, tana rikeda bachelor of science degree in pharmacology daga jami'ar Portsmouth, United kingdom. Ta koma wajen garin London bayan tayi aure ta samu yara biyu. Ta kasance mai sanyin rubutu akoda yaushe har ta samu daman shiga cikin harkan rubutu a satumba shekara ta dubu biyu da uku.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.