Jump to content

The Blue Elephant

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Blue Elephant
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara horror film (en) Fassara, thriller film (en) Fassara, mystery film (en) Fassara, psychological thriller (en) Fassara, crime film (en) Fassara, science fiction film (en) Fassara, drama film (en) Fassara, film based on a novel (en) Fassara da psychological horror (en) Fassara
During 170 Dakika
Launi color (en) Fassara
Description
Bisa The Blue Elephant (en) Fassara
The Tattooist (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Marwan Hamed
Marubin wasannin kwaykwayo Ahmed Mourad (en) Fassara
'yan wasa
Muhimmin darasi mental disorder (en) Fassara, Hallucination, Shaye-shaye, Jarfa, Tsafi da substance abuse (en) Fassara
External links
megamovieplis.blogspot.com

Blue Elephant ( Egyptian Arabic ) fim ne na shekarar 2014 na ƙasar Masar na wasan kwaikwayo / ban tsoro / asiri wanda Marwan Hamed ya sshirya kuma ya ba da Umarni a birnin Alkahira, Masar. Tun da farko an fassara wannan labarin zuwa fim ne daga wani littafi na Larabci na 2012 wanda shahararren marubucin Masar Ahmed Mourad ya rubuta, tare da jaruman wasan Masar Karim Abdel Aziz da Khaled El Sawy da Nelly Karim. Fim din ya yi magana ne game da wani mutum mai suna Yehia, wanda ba da son ransa ya fita daga keɓe bayan shekaru biyar, don ci gaba da aikinsa a asibitin mahaukata na El-Abbaseya, inda yake kula da tantance lafiyar kwakwalwar mahaukata masu laifi. Sai kuma bibiyar Blue Elephant 2 ( Larabci: 2 الفيل الأزرق‎ , fassara. Al Fil Al Azraq 2) wanda aka saki a cikin 2019.

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Karim Abdel Aziz a mmatsayin Dr. Yehia Rashed
  • Khaled El Sawy a matsayin Sherif Al Kordy kuma a matsayin Na'el
  • Nelly Karim a matsayin Lobna
  • Mohamed Mamdouh a matsayin Dr. Sameh
  • Dareen Haddad a matsayin Maya
  • Lebleba a matsayin Dr. Safaa
  • Shereen Reda a matsayin Deega
  • Mohammed Shahin a matsayin Shaker
  • Yvesson a matsayin wanda ya kafa bBlue eElephant

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]