Jump to content

The Cleanser (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Cleanser (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2021
Asalin suna The Cleanser
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara da direct-to-video (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta James Abinibi (en) Fassara
'yan wasa
External links

Cleanser fim ne mai ban sha'awa na Najeriya na 2021 wanda Mathew Alajogun ya shirya kuma ya rubuta sai James Abinibi ya ba da umarni.[1] Fim ɗin ya hada taurari Kehinde Bankole, Bolanle Ninalowo, Alex Osifo da Antar Laniyan a cikin manyan jarumai. Shirin fim ɗin ya shafi rayuwar mutumin da burinsa shi ne ya kawar da gurbatattun ‘yan siyasa.[2] Fim ɗin ya fito ne ranar 22 ga watan Janairu 2021 kuma an buɗe shi zuwa ga ra'ayoyi daban-daban daga masu suka.

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin wanda aka ƙaddamar ranar 8 ga watan Janairu 2021 ya nuna cewa James Abinibi ne ya ba da umarnin shirin.[1] Sai dai a cewar BBC Mathew Alajogun (a lokacin da ya fara fitowa a darakta) wanda dan Najeriya ne a halin yanzu yana zaune a ƙasar Ingila ne ya ba da umarni.[3] An ruwaito cewa Mathew ya ci gaba da sha'awar cigaba da shirya fim ɗin kuma ya ci gaba da goyon bayan da ya samu daga Makarantar MetFilm a Manchester.[2][4]

  1. 1.0 1.1 Tv, Bn (2021-01-21). "Kehinde Bankole, Bolanle Ninalowo, Chiwetalu Agu… Watch the Official Trailer for James Abinibi's "The Cleanser"". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-02-17.
  2. 2.0 2.1 "SPOTLIGHT: Mathew Alajogun, the filmmaker who cooked up lies to escape medical school". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2021-02-07. Retrieved 2021-02-17.
  3. "From Manchester to Nollywood filmmaking". BBC News (in Turanci). Retrieved 2021-02-17.
  4. "Graduate's first film hits the Nigerian big screens". Voice Online (in Turanci). 2021-02-09. Retrieved 2021-02-17.