Jump to content

Antar Laniyan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Antar Laniyan
Rayuwa
Haihuwa jahar Osun
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Sana'a
Sana'a jarumi, mai tsara fim da darakta
Muhimman ayyuka Sango (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm0486872
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Antar laniyan gogaggen ɗan wasan Najeriya ne, mai shirya fina-finai, kuma darakta.