The Making of the Mahatma
Appearance
The Making of the Mahatma | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1996 |
Asalin suna | The Making of the Mahatma |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu da Indiya |
Characteristics | |
Genre (en) | biographical film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Shyam Benegal (en) |
'yan wasa | |
Rajit Kapur (en) | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Vanraj Bhatia (en) |
External links | |
Specialized websites
|
The Making of the Mahatma fim ne na tarihin rayuwa da aka shirya shi a shekarar 1996 wanda Shyam Benegal ya ba da umarni,[1] game da farkon rayuwar Mohandas Karamchand Gandhi (wanda aka fi sani da Mahatma Gandhi) a cikin shekaru 21 da ya yi a Afirka ta Kudu. Fim ɗin ya dogara ne akan littafin The Apprenticeship of a Mahatma na Fatima Meer. Ya kasance haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa tsakanin Indiya da Afirka ta Kudu.[2][3]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Rajit Kapoor a matsayin Barrister Mohandas Karamchand Gandhi
- Pallavi Joshi a matsayin Kasturba Gandhi
- Paul Slabolepszy a matsayin JC Smuts
- Sean Cameron Michael a matsayin Warder
- Charles Pillai
- Keith Stevenson
- Lieb Bester
- Peter J. Elliott
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1996: Kyautar National Film Award for Best Actor - Rajit Kapur as Gandhi
- 1996: KyautarNational Film Award for Best Feature Film in English
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin hotunan zane-zane na Mahatma Gandhi
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- The Making of the Mahatma on IMDb
- Review from Hinduism Today
- Desai, M. S. M. (6 October 1996). "Benegal's Mahatma makes a different history". The Indian Express. Archived from the original on 26 May 1997. Retrieved 2 October 2019.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The MAKING OF THE MAHATMA (1996)". BFI. Archived from the original on 7 October 2018. Retrieved 2021-12-16.
- ↑ The Making of the Mahatma, retrieved 2021-12-16
- ↑ "Screening | THE MAKING OF THE MAHATMA, by Shyam Benegal". UNESCO. 2019-03-13. Retrieved 2021-12-16.