Theophilus Adeleke Akinyele
Appearance
Theophilus Adeleke Akinyele | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Ibadan, 29 ga Faburairu, 1932 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 26 Oktoba 2020 |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Oxford University of Connecticut (en) Jami'ar Harvard Makarantar Kasuwanci ta Harvard. Jami'ar Ibadan |
Sana'a | |
Kyaututtuka |
Cif Theophilus Adeleke Akinyele' (29 Fabrairu 1932 - 26 Oktoba 2020) mashawarcin kasuwanci ne kuma ma'aikacin gwamnati.
An haifi Akinyele a Ibadan. Ya sami digiri na BA a Kwalejin Jami'ar Ibadan (yanzu Jami'ar Ibadan) a 1959. Ya kuma yi karatu a Jami'ar Oxford, Jami'ar Connecticut da Harvard Business School.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.