Tijjani Muhammad-Bande

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tijjani Muhammad-Bande
President of the United Nations General Assembly (en) Fassara

17 Satumba 2019 - 15 Satumba 2020
María Fernanda Espinosa (en) Fassara - Volkan Bozkır (en) Fassara
Permanent Representative of Nigeria to the United Nations (en) Fassara

Mayu 2017 -
Joy Ogwu
Rayuwa
Haihuwa Kebbi, 7 Disamba 1957 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Boston University (en) Fassara
Jami'ar Ahmadu Bello
Boston University College of Arts and Sciences (en) Fassara
Sana'a
Sana'a political scientist (en) Fassara
Employers Majalisar Ɗinkin Duniya
Tijjani Muhammad Bande (2019)
[1]

Tijjani Muhammad-Bande (An haifeshi ranar 7 ga watan disamba na shekarar 1957)[2][3] ɗan Nijeriya ne, ya kasance malamin jami'a kuma wakilin dindindin na tarayyar Najeriya a Majalisar Ɗinkin Duniya.[ana buƙatar hujja]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. yana batamin
  2. "Profile of Professor Tijjani Muhammad-Bande" (PDF). un.org. United Nations. Retrieved 7 May 2019.
  3. "Wakilin dindindin na Najeriya a MDD wato Majalissar Dinkin Duniya, ya yi kira ga al'ummun Afirka da su sake waiwayar tushensu". CRI Hausa. Retrieved 8 May shekarar 2019. Check date values in: |accessdate= (help)