Tina Turner

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tina Turner

Tina Turner (*Anna Mae Bullock; 26 Nuwamba 1939) mawaƙiya Amurika ce. An haifi Tina Turner ne a Jihar Tennessee dake ƙasar Amurika.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.