Jump to content

Turaren wuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Turaren wuta Turaren ƙonawa wanda aka fi sani da 'Dhukkhan' ko 'Turaren Wuta' na ƙara samun karɓuwa a tsakanin mata a jihar Borno, musamman Larabawa Shuwa da Kanuri da ke amfani da shi wajen jan hankalin maza. An kone su a cikin wutar gawayi a cikin karfe ko yumbu don dumama jikinsu, matan sun yi imanin cewa kamshin yana jan hankali.[1]

Ire-Iren turaren wuta[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai nau'ikan Turaren Wuta daban-daban. Akwai Khajiji, Sandali, Kwallan Sandal, Sandal sandal, Halud, Gashi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Incense". merriam-webster.com. Merriam-Webster. Retrieved December 23, 2019.