Turmutsutsin Hajji na 2015
Appearance
|
| ||||
| ||||
| Iri |
crowd crush (en) | |||
|---|---|---|---|---|
| Kwanan watan | 24 Satumba 2015 | |||
| Wuri | Mina | |||
| Ƙasa | Saudi Arebiya | |||
| Harshen aiki ko suna | Turanci | |||
| Adadin waɗanda suka rasu | 2,411 | |||
| Adadin waɗanda suka samu raunuka | 934 | |||


A ranar 24 ga Satumbar 2015, turmutsutsin ya faru a unguwar Mina a Makka, Saudi Arabiya. Aƙalla mutane 769 suka rasu sannan wasu 934 suka jikkata. 1,014 mutane suka bata. Waɗanda lamarin ya rutsa da su galibi Musulman ƙasashen waje ne a Makka don aikin Hajjin na shekara-shekara.
