Jump to content

Mayo Ranewo (unguwa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga UNGUWAR MAYO RANEWEO)
Unguwar Mayo Ranewo
Mazaba
Bayanai
Bangare na Ardo Kola
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 8°48′N 11°12′E / 8.8°N 11.2°E / 8.8; 11.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Ƙaramar hukuma a NijeriyaArdo Kola

Mayo Ranewo unguwa ce a cikin karamar hukumar Ardo Kola, Jalingo a cikin Jihar Taraba dake Najeriya.[1][2][3][4][5] Mayo Ranewo na nan akan lambobin wuri kamar haka; 8° 49' 0" Arewa, 10° 54' 0" Gabas.[6] Garin na da nisan kilomita 180km daga filin jirgin sama na Jalingo.

Rukunan zabe[gyara sashe | gyara masomin]

  • Makarantar firamare ta Jiru Dauda
  • Pomi, makarantar firamare ta Pomi
  • Sarkin Alaro, Fadar Sarkin Yanma
  • Sarkin Babbo I, Kofan Billa
  • Sarkin Babbo II, Unguwan Kabawa
  • Sarkin Garma I, Makarantar firamare ta Garma
  • Sarkin Garma II, Makarantar firamare ta Garma

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Dry season rice farmers get inputs in Taraba". Daily Trust. 2022-12-11. Retrieved 2023-01-05.
  2. "Wards in Ardo Kola Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-01-05.
  3. "Nigeria decide 2019 - Nigeria 2019 Elections information | Polling Unit Locator". nigeriadecide.org. Retrieved 2023-01-05.
  4. "Ardo Kola Local Government Local Area". www.finelib.com. Retrieved 2023-01-05.
  5. "Mayo Ranewo Polling Units". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-01-05.
  6. "Mayo Ranewo Map | Nigeria Google Satellite Maps". www.maplandia.com. Retrieved 2023-01-05.