Umma Bayero
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Umma Bayero (Akuma n haife ta a shekara ta alif ɗari ta da talatin da takwas 1938A.c), a zuri’ar Sarkin Kano Abdullahi Bayero.[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kuma yi makarantar Kofar Kudu Primary School da kuma Gidan Makama Boarding School. Tayi difloma a Birtaniya a tsakanin shekara ta alif 1979, zuwa shekara ta alif 1978.[1]
Rayuwar Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Tayi aiki da Hukumar Zabe na Jihar Kano, tayi aiki da Hukumar Bada Tallafin Karatu na Jihar Kano. Member ce a ‘Jam’iyyar Matan Arewa’, tayi aure tana da yaya biyar (5) da kuma tarin jikoki da tattaba kunne.[1]