Jump to content

Umma Bayero

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Umma bayero)
Umma Bayero
Rayuwa
Sana'a

Umma Bayero (Akuma n haife ta a shekara ta alif ɗari ta da talatin da takwas 1938A.c), a zuri’ar Sarkin Kano Abdullahi Bayero.[1]

Ta kuma yi makarantar Kofar Kudu Primary School da kuma Gidan Makama Boarding School. Tayi difloma a Birtaniya a tsakanin shekara ta alif 1979, zuwa shekara ta alif 1978.[1]

Rayuwar Aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Tayi aiki da Hukumar Zabe na Jihar Kano, tayi aiki da Hukumar Bada Tallafin Karatu na Jihar Kano. Member ce a ‘Jam’iyyar Matan Arewa’, tayi aure tana da yaya biyar (5) da kuma tarin jikoki da tattaba kunne.[1]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.
  1. 1.0 1.1 1.2 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. p. p 257-578 ISBN 978-978-956-924-3.