Umudike
Umudike | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Abiya | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci |
Umudike ƙauye ne da ke garin Oboro, ƙaramar hukumar Ikwuano a jihar Abiya, Najeriya.[1][2] Yana da kimanin kilomita 11 daga kudu maso gabas da Umuahia, babban birnin jihar.[3] Garin gida ce ga Jami'ar Aikin Gona ta Michael Okpara da Cibiyar Binciken Tushen Amfanin Gona ta ƙasa.[4][5][6][7] Umudike ya ƙunshi al'ummomi biyu masu cin gashin kansu waɗanda su ne Umudike da Umudike Ukwu.[8]
Garin na kewaye da wasu al'ummomi da ke makwabtaka da su inda yake da ra'ayi ɗaya da kuma dabi'un zamantakewa da al'adu. Makwabtan garuruwan sun haɗa da; Umuariaga, Amaoba, Amawom, Nnono, Ndoro and Ahuwa. Waɗannan garuruwan suna ɗaukar kusan kashi 50% na daliban Jami'ar Michael Okpara.[9]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Kalmar 'Umudike' na nufin 'zuriyar Dike' daga Igbo.
The progenitor of Umudike, Dike was a zuriyar Mazi Awom wanda ya haifi ƴa'ya tara: Mazi Ija (Mgbaja), Mmiri (Agbommiri), Obia (Umuobia), Chukwu (Mbachukwu), Kamanu (Mbakamanu), Aga (Agah), Ishiara. (Mbaisara), Ukomu (Umuokom) da Dike (Umudike). Mazi Dike ya haifi 'ya'ya uku; Okwuta (Umukwuru and Ezi Uku), Umuofo (Umuoke and Umudiogu) and Umuelele (Agbomgbe and Ezi Uku).
Umudike wani fili ne daga Amawom. An gina shi zuwa inda yake a yanzu don jagorantar yaƙi da abokan gaba. [10]
Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]Garin dai ya shahara da bikin ‘Ekpe’ wanda ake gudanarwa duk watan Janairu. Wannan bikin yana jan hankalin ƴan yawon buɗe ido da dama daga jihohin maƙwabta da ma ƙasashe.[11][12]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]• Amawom • Michael Okpara University of Agriculture • Cibiyar Binciken Tushen Amfanin Gona ta ƙasa
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Om, Ukpai¬; Cm, Ekedo (2019). "Insecticide susceptibility status of Culex quinquefasciatus [Diptera: Culicidae] in Umudike, Ikwuano LGA Abia State, Nigeria". International Journal of Mosquito Research (in Turanci). 6 (1): 114–118. ISSN 2348-5906.
- ↑ "Umudike in Ikwuano - Abia - CityDir.org". www.citydir.org. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Umudike, Nigeria - Facts and information on Umudike - Nigeria.Places-in-the-world.com". nigeria.places-in-the-world.com. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "MOUAU VC Decries Low Admission Quota, Denies COVID-19 Outbreak – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "National Root Crops Research Institute" (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Rapheal (2022-11-07). "Ikwuano Summit 2023: CBO explores agrarian-rural". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Emeruwa, Chijindu (2021-10-05). "Abia: Protest rocks Michael Okpara University over 500 level female student crushed to death by trailer". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Abia Community Thanks Govt For Delisting Umudikeukwu Village, Restoring Peace To Ikwuano Council – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Umudike populated place, Abia, Nigeria". ng.geoview.info. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Mazi J. K. Okey, the President of Appeal Court Mbiopong (Chief) and Nwakudu Awazie (Councillor) for Amawom, Mazi Okoronkwo Ogwudu for Umudike, on the 5th of May, 1953
- ↑ "Ikwuano Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Drillers, School (2021-03-23). "Abia State Nigeria and the {17} Local Government Areas". School Drillers (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.