Up North (fim)
Appearance
Up North (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin suna | Up North |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | adventure film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tope Oshin |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) | Inkblot Productions |
Kintato | |
Narrative location (en) | Lagos, |
External links | |
Specialized websites
|
Up North fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na 2018 wanda Anakle Films da Inkblot Productions suka shirya, kuma Tope Oshin ya bada umarni.[1] Naz Onuzo da Bunmi Ajakaiye ne suka rubuta wannan wasan, bisa wani labari daga Editi Effiong.[2] An dai haska shi ne a Bauchi,[3] inda aka haska shi mako guda a Legas.[4]
Ƴan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Banky Wellington a matsayin Bassey Otuekong
- Rahama Sadau a matsayin Mariam
- Kanayo O. Kanayo a matsayin Chief Otuekong
- Adesuwa Etomi-Wellington a matsayin Zainab
- Michelle Dede a matsayin Idara Otuekong
- Hilda Dokubo a matsayin Mrs Otuekong
- Ibrahim Suleiman a matsayin Sadiq
- Rekiya Attah a matsayin Principal Hassan
- Akin Lewis a matsayin Otunba
bayanai na shawarwarin film din
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Up North Featuring Adesua And Banky W" (in Turanci). Retrieved 2018-11-22.[permanent dead link]
- ↑ "Up North: Tope Oshin's thrilling joy ride". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2019-01-19. Retrieved 2019-01-19.
- ↑ "TBoss, Kanayo O Kanayo, Rahama Sadau Banky W in Up North". amp-pulse-ng.cdn.ampproject.org (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-14. Retrieved 2018-11-18.
- ↑ "Making Nigeria's biggest scale film: Producer Zulumoke Oyibo reflects on Up North". The Guardian Nigeria Newspaper - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-12-27. Archived from the original on 2019-04-10. Retrieved 2018-12-27.