User talk:Abdoulmerlic

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdoulmerlic! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ BnHamid (talk) 18:06, 13 Disamba 2023 (UTC)[Mai da]

Barka da aiki @Abdoulmerlic, akwai kurakurai wajen gyare-gyaren da kake yi. Ka daina kirkirar sabuwar makala har sai ka gama gyara wadda ka fara. Wannan sakon gargadi ne, ina maka fatan Alkhairi tare da fatan jin dadin editing. Gwanki(Yi Min Magana) 16:33, 27 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]

Insha Allah sir, ngd kwarai da gyaraman i will be looking forward to be more carefull and accurate next time nagode kwarai Abdoulmerlic (talk) 15:58, 30 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]