User talk:Erdnernie

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Erdnernie! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 29 ga Janairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Inganta fassara mukalai[gyara masomin]

Sallama @Erdnernie, da fatan kana lafiya. wannan mukalar da ke fassara Honda Insight akwai kura-kurai da yawa. Ina mai baka shawara cewa idan zakayi fassara kaga mukalar ta yi tsawo, maimakon ka fassara da yawa mara ma'ana gwara ka dauki wani dan guntum sashe ka fassara shi da kyau. Muna kara jaddada muhimmancin mukalai masu ma'ana musamman wanda ake fassara wa. Saboda haka na inganta wani sashe na wannan mukala sannan na yanke sauran. Da fatan an gane kuma za'a rika bayar da gudummawa mai ma'ana.Patroller>> 06:20, 24 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Nagode da gyaran da ka mun. Na inganta muqallar. Adiahn (talk) 06:31, 24 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Murnan cin gasa[gyara masomin]

@Erdnernie, barka da warhaka..inason nayi amfani da wannan damar domin nayi maka murnan cin gasar WPWP da kayi a mataki na ukku, fatan alkhaeri Saifullahi AS (talk) 11:13, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]