User talk:Jalamcy2023

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Jalamcy2023! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:32, 27 Mayu 2023 (UTC)Reply[Mai da]

Ma'ana.[gyara masomin]

Aslm, @Jalamcy2023, naga kana ta fassara makalaloli daga wani yare zuwa nan. Hakan abinda mai kyau kuma muna jinjina da irin gudunmawar da kake bayar wa. Sai dai kusan dukkan makalaloli da kake fassarawa akwai kura-kurai, wanda ya kamata kamata kana bin su daki-daki kana gyara ta yadda za su bada Ma'ana sosai gami da saka manazarta. Kafin ka kuma fassara wa su. Idan kana da wata tambaya kuma kana iya tuntuɓa ta BnHamid (talk) 11:18, 6 Satumba 2023 (UTC).Reply[Mai da]

Wlsm, nagode da kulawanka, sannan zan Ina kula sosai, Wani shawara zakabani wajen gyaran fassarorina. Nagode Jalamcy2023 (talk) 11:38, 6 Satumba 2023 (UTC)Reply[Mai da]
Assalam Alaikum @BnHamid da @Jalamcy2023, na shiga tattaunawar ku. Jalamcy na kokari sosai wajen samar da sababbin maƙaloli a Hausa Wikipedia, amma naga baka yin amfani da shawarar da BinHamid ya baka wanda kace za ka rinka amfani da su. Lallai ka rinka gyara maƙalar da ka fara kafin kaje ka sake kirkirar wata. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:01, 4 Disamba 2023 (UTC)Reply[Mai da]
Wasu daga cikin makalolin da kika fassara suna bukatar gyara sosai, wasu da yawa ba su karantuwar da za'a iya fahimtar mi ake nufi, la'akari da rashin cika ka'idojin rubutu-(da yawa wasu kalmomi a haɗe, ina ga Jimla!). Wanda hakan zai shafi yanda za'a karanta ba tare da fahimta ba.
Akwai bukatar ki karanta WANNAN SHAFIN.
Muna fatan ki riƙa bibiyar duk maƙalar da kika fassara kina gyara a hankali gami da cika sharuddan ka'idojin rubutun Hausa. BnHamid (talk) 19:57, 6 Disamba 2023 (UTC)Reply[Mai da]