Uzama Douglas
Uzama Douglas | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Country for sport (en) | Najeriya |
Sunan dangi | Douglas |
Shekarun haihuwa | 7 Disamba 1998 |
Wurin haihuwa | Benin |
Lokacin mutuwa | 31 Disamba 2016 |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Mai buga baya |
Mamba na ƙungiyar wasanni | Gombe United F.C. |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Uzama Douglas Esewi (ranar 7 ga watan Disamban 1998 zuwa ranar 29 ga watan Disamban 2016) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya a matsayin mai tsaron baya ga ƴan wasan Najeriya U-17 da U-20. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gombe United FC ce ta sanya hannu a matsayin aro daga Karamone a gasar rukuni-rukuni na biyu kuma ya taimaka wa ƙungiyar ta samu gurbin shiga gasar Firimiya ta Najeriya a cikin shekara ta 2016.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Karamone ne ya gano Uzama Douglas kuma ya fara taka leda a Gombe United FC a cikin shekarar 2014 sannan ya samu ɗaukaka zuwa gasar Firimiya ta Najeriya a cikin shekarar 2016. Ya samu sha'awa daga manyan ƙungiyoyin Firimiya na Najeriya da manyan ƙungiyoyin Turai tun lokacin da ya kasance a Najeriya U-17[1] a shekarar 2015 kuma a halin yanzu a Najeriya U-20.[2][3]
An harbe shi har lahira a ranar 29 ga watan Disamban 2016 a garin Benin.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Golden Eaglets shine in another big win - Futaa.com". futaa.com. Archived from the original on 4 November 2016. Retrieved 29 January 2017.
- ↑ "EXCLUSIVE: Bamgboye Out,Kehinde In As Amuneke List 18 For Sudan Tie". owngoalnigeria.com. 7 July 2016. Retrieved 29 January 2017.
- ↑ "EXCLUSIVE: Bamgboye Surprise Inclusion In Flying Eagles Starting Line Up For Sudan Clash". owngoalnigeria.com. 23 July 2016. Retrieved 29 January 2017.
- ↑ News, Tvc (31 December 2016). "Nigerian footballer Doughlas Uzama dies in Benin". tvcnews.tv. Archived from the original on 6 January 2017. Retrieved 29 January 2017.