Veli Mothwa
Appearance
Veli Mothwa | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Polokwane (en) , 12 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Veli Mothwa, (An haife shi ranar 12 ga watan Fabrairu a shikara na,1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar firimiya ta Afirka ta Kudu AmaZulu da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu.[1][2]
Ayyukan kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya buga wasansa na farko a Afirka ta Kudu a ranar 6 ga Yuli 2021 a wasan cin kofin COSAFA na 2021[3] da Botswana.[4][5] Afirka ta Kudu ce ta lashe gasar, kuma an zabi Mothwa a matsayin mai tsaron gida mafi kyawu,[6] saboda ya ci gaba da zura kwallo a raga a dukkan wasanni 5 da ya buga, ciki har da wasan karshe da Senegal.[7] [8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Veli Mothwa". worldfootball.net Retrieved 7 June 2021.
- ↑ "Veli Mothwa". Soccerway. Retrieved 7 June 2021.
- ↑ Mothowagae, Daniel. "Unlikely Bafana heroes who stole the show". Citypress
- ↑ "Veli Mothwa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 12 August 2021.
- ↑ "Malinga strike gives Bafana Bafana victory over Botswana". 6 July 2021.
- ↑ Mothowagae, Daniel. "Unlikely Bafana heroes who stole the show". Citypress
- ↑ "Veli Mothwa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 12 August 2021.
- ↑ Veli Mothwa at National-Football-Teams.com