Jump to content

Victor Herbert Cockcroft

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Victor Herbert Cockcroft
Rayuwa
Haihuwa Birmingham, 25 ga Faburairu, 1941 (83 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wolverhampton Wanderers F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara

Victor Herbert Cockcroft (an haife shi ranar 25 ga watan Febreru, 1941). kwararren ɗan wasan kwallon kafa ne, mai ritaya na ƙasar Engiland a rukunin wasannin garin Northampton da Rochdale.

Aikin kwallo

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓe shi a Engila a matakin matasa kuma yana barin garin Northampton alokacin manyan wasannin ƙungiyoyin kwallon kafar Engila.[1][2]

  1. "Barry Hugman's Footballers – Vic Cockroft". hugmansfootballers.com. Retrieved 25 June 2018.
  2. "FIRST DIVISION REUNION ON SATURDAY". Retrieved 25 June 2018.