Jump to content

Wakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga Katsina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga Katsina
Nigerian National Assembly delegation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Tawagar majalisar dokokin Nijeriya daga Katsina ta ƙunshi Sanatoci uku masu wakiltar Katsina ta Kudu, Katsina ta Tsakiya, da Katsina ta Arewa, da wakilai goma sha biyar masu wakiltar ta;

 • Kaita/Jibia,
 • Malum Fashi/Kafur,
 • Daura/Sandamu/Mai'Adua,
 • Funtua/Dandume,
 • Dutsin-ma/ Kurfi,
 • Mashi/Dutsi,
 • Mani/Bindawa,
 • Bakori/Danja,
 • Kankia/Ingawa/Kusada,
 • Safana/Batsari/Dan-Musa,
 • Musawa/Matazu,
 • Rimi/Charanchi/Batagarawa,
 • Baure/Zango,
 • Kankara/Sabuwa/Faskari, da
 • Katsina Tsakiya.

Jamhuriya ta Huɗu ta Najeriya|Jamhuriya ta Huɗu[gyara sashe | gyara masomin]

Majalisa ta 4 (1999-2019)[gyara sashe | gyara masomin]

Ofishi Suna Jami'yya Mazaɓa
Sanata Mohammed Tukur Liman PDP Katsina South
Sanata Samaʼila Mamman PDP Katsina Central
Sanata Abdul Yandomah PDP Katsina North
Wakili Abdullahi Musa Nuhu PDP Kaita/Jibia
Wakili Aminu Bello Musari PDP Malum Fashi/Kafur
Wakili Daura AdamuSaidu PDP Daura/Sandamu/Mai'Adua
Wakili Funtua Lawal Ibrahim PDP Funtua/Dandume
Wakili Makera Sabiu Hassan PDP Dutsin-ma/Kurfi
Wakili Mashi Abdu Haro PDP Mashi/Dvisi
Wakili Musa Aliyu PDP Mani/Bindawa
Wakili Nadabo Tukur Idris PDP Bakori/Danja
Wakili Nasarawa Usman Mani PDP Kankia/Ingawa/Kusada
Wakili Safana Amina Yakubu PDP Safana/Batsari/Dan-Musa
Wakili Shehu Abubakar Garba PDP Musawa/Matazu
Wakili Tsagero Muazu Lemamu PDP Rimi/Charanchi/Batagarawa
Wakili Yahaya Shuaib Baure PDP Baure/Zango
Wakili Yankara Lawal Yusufu PDP Kankara/Sabuwa/Faskari
Wakili Yar'adua Abubakar Sadiq PDP Katsina Central
Wakili Abubakar Lamido Sadiq PDP Katsina North Central

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

.