Wasiu Alabi Pasuma
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Mushin (Nijeriya), 27 Nuwamba, 1967 (58 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi da ɗan wasan kwaikwayo |
Wasiu Alabi Pasuma (An haife shi ranar 27 ga watan Nuwamba, 1967) ɗan asalin Edunabon-Ife, Jihar Osun ne. Ya taso a yankin Mushin, Jihar Legas[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2024-01-18. Retrieved 2024-04-27.