Wendell Pierce
Appearance
Wendell Pierce | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Wendell Edward Piercec |
Haihuwa | New Orleans, 8 Disamba 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
New Orleans Center for Creative Arts (en) Benjamin Franklin High School (en) Juilliard School (en) (1981 - 1985) Bachelor of Fine Arts (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo, jarumi, ɗan kasuwa, autobiographer (en) da Mai shirin a gidan rediyo |
Employers | Hatajo de negritos (en) |
IMDb | nm0682495 |
Wendell Edward Pierce (haihuwa: 8 ga Disamba 1962) dan wasan kwaikwayo ne na Amurka kuma dan kasuwa.[1]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Wendell Pierce a New Orleans a jahar Louisiana. Daya ne daga cikin yara uku na malamin makaranta kuma daya daga cikin sojojin da sukayi yakin duniya na biyu da aka girmama Wanda yayi aiki a matsayin injiniya mai Kula da abubuwan.[2]