Wikipedia:A rana irin ta yau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shafin da'ake A rana irin ta yau

Shafine dake dauke da A rana irin ta yau, zaka iya sabunta shafin ta hanyar kirkiran saban shafin, amman kada ka goge tsohon shafin, sai dai ka kirkira wani sabo, tsofaffan za'a taskace sune a matsayin kundin tarihin babban shafin Hausa Wikipedia, domin kirkiran saban shafin A rana irin ta yau, an maka alama na wannan template din Template:Kanun labarai 02.

An gama wannan
  • A rana irin ta yau na farko

Template:A rana irin ta yau

Yau 27 ga watan Yuli na 2022 Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.

  • 1996 - A rana irin ta yau a shekara ta 1996 wani bututun mai ya fashe a filin shakatawa na Olympic Centennial da ke birnin Atlanta na kasar Georgia, inda ya kashe mutum 1 tare da raunata mutane 111 a harin ta'addanci na farko da aka yi a gasar Olympics tun bayan gasar 1972 a birnin Munich na Yammacin Jamus.
  • 1953 - An rattaba hannu kan yarjejeniyar samar da makamai da za ta kawo karshen yakin Koriya a P'anmunjŏm da ke tsakiyar Koriya.
  • 1919 - Rikici ya ɓalle a Chicago bayan da aka sace tare da ɓatar da wani matashi Bakar fata kuma aka nutsar da shi a tafkin Michigan saboda yin iyo a wani yanki da aka kebe don farar fata kaɗai
  • 1214 - A yakin Bouvines, Sarkin Faransa Philip II ya yi nasara a kan kawancen kasa da kasa karkashin jagorancin Sarkin Roma mai tsarki Otto IV.
  • 2012 - Sarauniya Elizabeth ta biyu a hukumance ta bude gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2012 a London

Wannan dai shi ne karo na 3 da birnin Landan ke karɓar baƙuncin gasar wasanni ta ƙasa da ƙasa da dama. An kira bikin ne Isles of Wonder kuma Danny Boyle ne ya ba da umarni

  • 1985 - juyin mulki a Uganda Tito Lutwa Okello, wani hafsan sojan Uganda ya yi nasarar yin juyin mulki kan shugaba Milton Obote. Shugaban kasar mai ci Yoweri Museveni ya hambarar da shi bayan watanni 6.
Ku kirkira saban A rana irin ta yau a nan kasa

Template:A rana irin ta yau 02

  • Kanun labarai na biyu

Template:A rana irin ta yau 02


Template:A rana irin ta yau 03

  • A rana irin ta yau na uku

Template:A rana irin ta yau 03


Template:A rana irin ta yau 04

  • A rana irin ta yau

Template:A rana irin ta yau 04 Template:A rana irin ta yau 04