William Saliba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
William Saliba
Rayuwa
Cikakken suna William Alain André Gabriel Saliba
Haihuwa Bondy (en) Fassara, 24 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Faransa
Lebanon
Kameru
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-20 association football team (en) Fassara-
Arsenal FC25 ga Yuli, 2019-unknown value
  AS Saint-Étienne (en) Fassara25 ga Yuli, 2019-30 ga Yuni, 2020
  OGC Nice (en) Fassara4 ga Janairu, 2021-30 ga Yuni, 2021
  Olympique de Marseille (en) Fassara15 ga Yuli, 2021-30 ga Yuni, 2022
  AS Saint-Étienne (en) Fassaraunknown value-24 ga Yuli, 2019
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 192 cm

William Andre Gabreal Saliba (An haifeshi ranar 24 ga watan Maris,shekara ta 2001) ƙwararren ɗan wasan kwallan kafa ne mai buga ma ƙasar sa faransa, da kuma ƙungiyar ƙwallon kafa ta Arsenal F.C da ke ƙasar Ingila. Ɗan wasan ne mai buga gefen baya.

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

William Saliba

An haifeshi a bonnie saint saint ,babanshi kuma haifafen dan kasar labaees ne mahaifiyarshi kuma yar kasar kamaru ce[1]

Sana'ar ƙwallo[gyara sashe | gyara masomin]

A ƙungiya[gyara sashe | gyara masomin]

Saliba ya fara buga kwallan kafa tun yana dan shekara shida ,inda ya baban kylin mbaffe yake mai horarwa.[2].Yakoma kungiyar saint -ethine a shekarar 2016 ,inda a saka farkon kwantiragin shi yanda shekara 17 a shekarar 2018[3], ya fara buga wasa a matsayin kwarren dan kwallo a shekarar 2018 a wasan hammaya tsakanin kungiyar shi da kuma kungiyar toluose inda yayi nasara da ci 3-2,inda yabuga wasa goma sha daya a kakarshi ta farko.

William saliba ya kulla yarjejeniy da arsenal a shekarar 2018,inda yazauna a kungiyar tasa ta asali a matsayin aro, daga bisani ya dawo kungiyar arsean a farkon kaka inda yasamu nasarar lashe gasar kofin saddaka na kasar ingilla,daga bisani y koma kungiyar kwallan kafa ta masseil dake kasar faransa a shekarar 2021[4]

Ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

William Saliba

yasamu takardar gayyata a wasan sada zumunta tsakanin kasarshi faransa da kuma kasar ivory cost dake yankin afirca ,gaha bisani yasamu nasarar shiga jerin yan kwallan da suka wakilci faransa a gasar cin kofin duniya na shekarar 2022,wanda akayi a kasar qatar.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Bisseck, Louis Paul (14 September 2021). "Marseille : Arsenal regrette déjà le départ de Saliba".
  2. James, Josh (8 October 2022). "Long read: Saliba on his lifelong love of Arsenal". Arsenal F.C. Retrieved 9 October 2022.
  3. ASSEofficiel. "William Saliba passe professionnel".
  4. @ASSEofficiel. "William Saliba passe professionnel".
  5. "Benjamin Pavard (Bayern) forfait, William Saliba (OM) appelé en équipe de France". L'Équipe. 21 March 2022. Retrieved 22 March 2022.