Jump to content

Yaren Barkul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Barkul
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 mae
Glottolog boru1244[1]

Barkul (Bo-Rukul) yaren Plateauyare ne a ƙauyen Barkul,a karamar hukumar Bokkos, Jihar Filato, Najeriya . Yarukan biyu, Bo da Rukul, kowannensu yana da masu magana dashi 500-1,000, amma sun bambanta. [2] Ba a bayyana rabe-raben Barkul ba, amma ya bayyana ya fi kusa da Fyam da Horom .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Barkul". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. M. 1999. Field trip to record the status of some little-known Nigerian languages. Ogmios, 11:11:14.