Jump to content

Yaƙin Badar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentYaƙin Badar

Map
 23°44′00″N 38°46′00″E / 23.733333333333°N 38.766666666667°E / 23.733333333333; 38.766666666667
Iri faɗa
Bangare na Expeditions of Muhammad (en) Fassara da history of Islam (en) Fassara
Kwanan watan 12 ga Maris, 624 (17 Ramadan (en) Fassara, 2 AH (en) Fassara)
Wuri Badr (en) Fassara
Participant (en) Fassara
Filin da aka gabza yaƙin badar
Abin tunawa da yakin badar
Yaƙi na farko

Badar Shi ne Yaki na farko (1) da Annabi Muhammad S.A.W da Sahabbansa suka fara yi a tarihin Musulunci, duk waɗanda suka halacci yakin an gafarta musu. Musulmai a yakin suna da karanci kasancewar ba su wuce su 300 da wani abu ba, amman a haka Allah ya taimakesu har suka yi galaba akan kafirai.