Yerry Mina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yerry Mina
Rayuwa
Cikakken suna Yerry Fernando Mina González
Haihuwa Guachené (en) Fassara, 23 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Kolombiya
Ƴan uwa
Ahali Juan José Mina (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Deportivo Pasto (en) Fassara2013-2013141
  Independiente Santa Fe (en) Fassara2014-2016646
  Colombia Olympic football team (en) Fassara2016-201641
  Sociedade Esportiva Palmeiras (en) Fassara2016-2017286
  Colombia national football team (en) Fassara4 ga Yuni, 2016-
  FC Barcelona11 ga Janairu, 2018-9 ga Augusta, 201850
Everton F.C. (en) Fassara9 ga Augusta, 2018-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 24
Nauyi 94 kg
Tsayi 195 cm
IMDb nm9929844

Yerry Mina[1][2] Yerry Fernando Mina González an haife shi a ranar 23 ga Satumba 1994 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Colombia wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Serie A Fiorentina[3] da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Colombia. Mina ya raba tarihin mafi yawan kwallaye da dan wasan baya ya ci a gasar cin kofin duniya guda daya, tare da zura kwallaye uku a gasar cin kofin duniya ta FIFA 2018.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.whoscored.com/Players/318432/Show/Yerry-Mina
  2. https://www.transfermarkt.com/yerry-mina/profil/spieler/289446
  3. https://football-italia.net/fiorentina-confirm-injury-layoff-for-former-everton-defender-mina/
  4. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Yerry_Mina
  5. https://www.flashscore.com.ng/player/mina-yerry/0hqx5eWc/