Yinka Olukunga
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lagos,, |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar, Jihar Lagos babban jamia'a Open University of Nigeria |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
jarumi, model (en) |
| Kayan kida | murya |


Yinka Olukunga, haihuwa Olayinka Olukunga, wacce aka fi sani da Nnenna, 'yar fim ce ta Nijeriya, yar wasan kwaikwayo da shirya. Kuma gudanar da taro dan nishadi.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Mace ce da ta kammala karatu a Jami’ar Jihar Legas, anfi sanin ta da yawan tallan da take gabatarwa a gidan talabijin na Wale Adenuga Production . Ta ce game da aikinta: "Yin aiki tare da yara yana faranta mini rai. Na raba kawance na musamman da su kuma yana haskaka min ranar ganin su suna murmushi ".[1]
Farkon rayuwam
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi aure a 2014, kuma ta haifi tagwaye ‘yan mata Olivia da Maia a ranar 18 ga Satumba, 2015.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "My project can't make me take other jobs". The Nation. Retrieved 8 October 2016.
- ↑ "'Nnenna and Friends' Star Actress Yinka Olukunga Shares Beautiful Photos Of Her Family". Motherhood in Style. 21 September 2016. Retrieved 8 October 2016.
- ↑ "'My pregnancy was complicated' – Mother of twins, Nnenna (Yinka Olukunga) denies marrying secretly". Encomium. Retrieved 8 October 2016.