Yorgan Agblemagnon
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Vierzon (mul) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Faransa Togo | ||||||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
| Ahali |
Gloria Agblemagnon (en) | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
Yorgan Edem Agblemagnon (An haife shi a ranar 9 ga watan Yuli 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa ta US Châteauneuf-sur-Loire. An haife shi a Faransa, ya buga wa tawagar kasar Togo wasanni biyu a shekarar ta 2017.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Agblemagnon a Faransa, dan tsohon golan Togo Guy Agblemagnon.[1] Ya na cikin tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci 0-0 da Libya a ranar 24 ga watan Maris 2017.[2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Yorgan Agblemagnon at BDFutbol
- Yorgan Agblemagnon at LaPreferente.com (in Spanish)
- Yorgan Agblemagnon at Soccerway
- Le Havre Profile[permanent dead link]
- Football365 Profile