Yusuf Babangida Suleiman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yusuf Babangida Suleiman
member of the Kano State House of Assembly (en) Fassara

ga Afirilu, 2011 -
Rayuwa
Haihuwa Gwale (Kano), 28 ga Afirilu, 1976 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Yusuf Babangida Sulaiman an haife shi a ranar 28 ga watan Afrilu shekarar alif 1976) wanda aka fi sani da Yusuf Dawo-Dawo, a Nijeriya siyasa kuma dan majalisa daga Jihar Kano memba na 7th, 8th da 9th Kano Majalisar Dokokin Jihar [1][2]

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yusuf a ranar 28 ga watan Afrilu a shekara ta alif 1976, a karamar hukumar Gwale ta jihar Kano ya halarci makarantar firamare ta Kurmawa tsakanin a shekara ta alif 1983, zuwa shekara ta alif 1989, sannan ya halarci Warure Secondary School Warure sannan ya zarce zuwa Kwalejin Kasuwanci ta Aminu Kano tsakanin a shekara ta alif 1992, da kuma shekara ta alif 1995.

Ya halarci Jami'ar Bayero, Kano, York St John University, da Jami'ar California, Yusuf Obtained Advance Diploma in Computer Science a Informatic Kazaure . Jihar Jigawa [3][4]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Yusuf a matsayin dan majalisar dokokin jihar Kano a zaben a shekara ta 2011 a Najeriya kuma ya ci gaba da rike kujerar har sau biyu a jere a shekara ta 2015, [5] da kuma 2019.[6][7][8][9]kuma a yanzu haka yana wa'adin sa na uku.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-03-10.
  2. "Kwankwaso may endorse son in-law, Abba Yusuf, for Kano PDP governorship ticket". Daily Nigerian (in Turanci). 2018-09-21. Archived from the original on 2021-03-10. Retrieved 2021-03-10.
  3. "Yusuf Babangida". Kano State Assembly (in Turanci). 2018-02-21. Retrieved 2021-03-10.
  4. Focus, Kano. "Kano Assembly asks FG to reopen Airport" (in Turanci). Retrieved 2021-03-10.
  5. "Ganduje Declared Winner In Kano, As APC Sweeps State Assembly". Channels Television. Retrieved 2021-02-04.
  6. Adoyo, Sarah (2015-04-19). "Official Results Of 2015 State House Of Assembly Election". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Archived from the original on 2021-03-10. Retrieved 2021-02-04.
  7. "9th Kano State House of Assembly members 2019 – 2023". Kano State Assembly (in Turanci). 2019-06-11. Retrieved 2021-02-04.
  8. https://www.inecnigeria.org/wp-content/uploads/2019/05/LIST-OF-MEMBERS-ELECT-OF-STATE-HOUSES-OF-ASSEMBLY_may28.pdf
  9. "APC leads Kano Assembly with 27 members, PDP 12" (in Turanci). 2019-03-22. Retrieved 2021-02-04.