Zenatha Coleman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zenatha Coleman
Rayuwa
Cikakken suna Zenatha Goeieman Coleman
Haihuwa Keetmanshoop (en) Fassara, 25 Satumba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Namibiya
Karatu
Harsuna Harshen Namlish
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.6 m

Zenatha Goeieman Coleman (an haife ta a ranar 25 ga watan Satumba shekarar ta alif1993) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibiya wacce ke taka leda a matsayin winger a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Turkiyya Fenerbahçe SK kuma ta zama kyaftin ɗin ƙungiyar mata ta Namibia.[1]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin watan Oktobar shekarar 2022, Coleman ta koma Turkiyya, kuma ta sanya hannu tare da kulob din Fenerbahçe SK na Istanbul don taka leda a Super League na Mata.[2]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Coleman tana cikin tawagar Namibiya a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Zenatha Coleman profile" . Confederation of African Football . Retrieved 10 July 2018.
  2. "Zenatha Coleman profile" . Confederation of African Football . Retrieved 10 July 2018.
  3. "Zenatha Goeieman Coleman" {in Turkish}. Türkiye Futbol Federasyonu. Retrieved 7 February 2023.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]