Zvenigora

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zvenigora
Asali
Lokacin bugawa 1928
Asalin suna Звенигора
Asalin harshe no value
Rashanci
Ƙasar asali Kungiyar Sobiyet
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da silent film (en) Fassara
During 78 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Alexander Dovzhenko
Marubin wasannin kwaykwayo Alexander Dovzhenko
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Studiyon fim na Odesa
Daukakin-Hotuna dake karkashin Gudanarwar Siniman Ukrain
Mosfilm (en) Fassara
Editan fim Alexander Dovzhenko
Other works
Mai rubuta kiɗa Vyacheslav Ovchinnikov (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Boris Zavelev (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Ukraniya
External links

 

Zvenigora (1928) na Alexander Dovzhenko

Zvenigora ( Russian: Звeнигopа </link> ) wani fim ne wanda ba’a magana na Soviet na 1928 na darekta dan Yukren Alexander Dovzhenko, wanda aka fara nunawa a ranar 13. Afrilu 1928.[1] Wannan shi ne fim na hudu na Dovzhenko, amma na farko wanda aka yi nazari sosai kuma aka tattauna a cikin kafofin watsa labarai. Wannan kuma shi ne fim na ƙarshe na Dovzhenko wanda ba shi kaɗai ne marubucin rubutun ba.

’Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Shiryawa[gyara sashe | gyara masomin]

Maike "Mike" Johansen da Yurtyk (Yuri Tiutiunnyk) ne suka tsara labarin, amma daga baya Dovzhenko ya sake rubuta labarin gaba daya kuma ya cire sunayen Johansen and Tyutyunnyk daga cikin wasan kuma bai basu wata girmamawa ba a madadin shirin.[1] Pavlo Nechesa shugaban Odesa fim Studiyo VUFKU (Ukrainian: Одеська кінфабрика ВУФКУ) ya ambato: muna tattauna wasan shirin Zvenigora... kusan kowa bai amince da labarin ba, Dovzhenko yace "zan dauka in yi" a matayin furojekt, an fara Zvenigora a cikin watan June 1927.[2]

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

An dauke shirin a matsayin juyinjuya hali na musamman, fim din Dovzhenko mai suna Ukraine Trilogy (tare da "Arsenal and Earth") kusan labarai ne game da addini, wanda ke magana akan dubunnan tarihin Yukren, ta labarin wani tsoho da ya ba dansa labari game da wani arziki da aka birne a dutse.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Маевская, Тереза (13 April 2011). "Звенигора, ставшая Голгофой для Александра Довженко". Комментарии. Retrieved 20 July 2013.
  2. "УКРАЇНСЬКЕ НІМЕ / UKRAINIAN RE-VISION by Oleksandr Dovzhenko National Centre - issuu". issuu.com. Retrieved 29 November 2016.