Alexander Dovzhenko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Alexander Dovzhenko
Rayuwa
Haihuwa Sosnytsia (en) Fassara, 29 ga Augusta, 1894 (Julian)
ƙasa Ukrainian People's Republic (en) Fassara
Ukrainian State (en) Fassara
Ukrainian Soviet Socialist Republic (en) Fassara
Russian Empire (en) Fassara
Kungiyar Sobiyet
Harshen uwa Harshan Ukraniya
Mutuwa Moscow, 25 Nuwamba, 1956
Makwanci Novodevichy Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Yuliya Solntseva (en) Fassara  (1928 -  25 Nuwamba, 1956)
Karatu
Makaranta Kyiv National Economic University named after Vadym Hetman (en) Fassara
Hlukhiv National Pedagogical University of Oleksandr Dovzhenko (en) Fassara
Harsuna Rashanci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim, marubuci, editan fim, Mai wanzar da zaman lafiya da darakta
Employers Gerasimov Institute of Cinematography (en) Fassara  (1955 -
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Borotbists (en) Fassara
IMDb nm0235590

Alexander Petrovich Dovzhenko, wanda kuma aka kira da Oleksandr Petrovych Dovzhenko[1] (Russian: Александр Петрович Довженко,10 Agusta 1894 - Nuwamba 25, 1956), ya kasance marubuci wasanni dan Yukren ta Soviey,[2] furodusan fina-finai kuma mai darekta. Ana hakayo shi a matsayin masu shirya fina-finai mafi muhimmancin na lokacin Soviet, tare da Sergei Eisenstein, Dziga Vertov, da kuma Vsevolod Pudovkin, gami da zama majagaban tsarin Soviet montage theory.

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Oleksandr Dovzhenko a ƙauyen Viunyshche wanda ke karkashin Sosnitsky Uyezd na Gwamnatin Chernihiv na Daular Rasha (yanzu wani ɓangare ne na Sosnytsia a Chernihiv Oblast, Yukren), a cikin yayan Petro Semenovych Dovzhenko da Odarka Yermolayivna Dovzhenko . Kakanninsa na uba sune Chumaks waɗanda suka zauna a Sosnytsia a ƙarni na sha takwas, daga lardin Poltava makwabta. Oleksandr shi ne na bakwai cikin yara goma sha huɗu da aka haifa wa ma'auratan, amma saboda mutuwar 'yan uwansa shi ne mafi girma a lokacin da ya cika goma sha ɗaya. Daga ƙarshe, Oleksandr da 'yar'uwarsa Polina ne kawai, wanda daga baya ya zama likita, suka tsira har zuwa balaga.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Oleksander Dovzhenko at the Encyclopedia of Ukraine
  2. Е. Я. Марголит, ДОВЖЕНКО//Great Russian Encyclopedia [1] Archived 2020-07-25 at the Wayback Machine