Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Iyabo Ojo"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
+sabo
Tags: Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
(Babu bambanci)

Canji na 07:24, 9 Oktoba 2020

Alice Iyabo Ojo (an haife ta 21 December 1977) yar Najeriya ce, yar'fim, mai'shiri da samar da fim.[1][2][3][4] She has featured in over 150 films, and has produced more than 14 of her own.[1]

Early life and education

Iyabo Ojo an haife ta ne da suna Alice Iyabo Ogunro a ranar 21 Disamba 1977 a Lagos, Najeriya, dukda mahaifin ta daga Abeokuta, Jihar Ogun yake.[5] Itace karama daga cikin su uku, sauran yayyin ta biyu maza ne.[5] Tayi makaranta a Lagos National College, Gbagbada, bayan kammalawa ta wuce ta karanta Estate Management a Lagos State Polytechnic.[6]

Aiki

Iyabo Ojo tafara shirin tun a secondary school, Iyabo Ojo sannan a 1998 tafara shirin fim na farko. Ta yi rijista da Actors Guild of Nigeria (AGN) da taimakon Bimbo Akintola, sannan kuma tayi kokarin kafa alaka da wasu mutane [7]

Ojo ta rubuta da fitowa acikin fina-finan Najeriya da dama. Fim dinta n'a farko shine a 1998's Satanic, wani fim din turanci. In 2002, ya kuma yi fim din Yarbanci tare da Baba Darijinwon.[8] A Janairun 2015, fim din ta mai suna Silence, wanda ya fitar da Joseph Benjamin Alex Usifo, Fathia Balogun, da Doris Simeon, kuma an nunnuna a Silverbird Cinemas, Ikeja, a Lagos.[9][10]

A 2004, Ojo ta fara shirya fina-finan ta. Fim din farko na Ojo shine Bolutife, sannan ta shirya Bofeboko, Ololufe, Esan da Okunkun Biribiri.[1] Ta kuma raba aurenta da mijinta gabaninta yin sunanta.

Rayuwarta

Ta auri mutumin Lagos wanda ke sana'ar saida fina-finai a 1999, asanda take shekara 21da haihuwa,[11] Ta yi hutu daga cigaba da sana'arta. Ta haife yaro namiji sannan ta haifi mace (haihuwarsu a 1999 da 2001 ajere), na fari Felix Ojo da Priscilla Ajoke Ojo, amma ayanzu ta rabu da mahaifin su.[12][1][5] She has attributed the breakup of her first marriage to marrying too young.[13] Ojo tace sunan Ojo na sunan ta sunan tsohon mijinta ne kuma dan Haka tana son daliba amfani da sunan Ojo.[11][14]

Gidauniyar Pinkies

Iyabo Ojo ta kaddamar da NGO, Pinkies Foundation, wanda ke kula da bukatun kananan yara masu bukata ta musamman, A Mayun 2011. Ta yi bikin murnar cikar Gidauniyar shekara 5 da samar dashi a ranar 1 May 2016 wanda akayi bikin a R&A City Hotel, Ikeja, Lagos.[15]

Fina-finai

  • Satanic (1998)
  • Agogo Ide (1998)
  • Baba Darinjinwon (2002)
  • Okanla (2013)
  • Silence (2015)
  • Beyond Disability (2015)
  • Black Val[16]
  • Arinzo
  • Apo Owo
  • Awusa (2016)
  • Tore Ife (Love)[17]
  • Trust (2016)[17]
  • Ore (2016)
  • Ipadabo (2016)[17]
  • Twisted Twin (2016)
  • Kostrobu (2017)
  • Gone to America (2017)
  • Divorce Not Allowed (2018)

Duba kuma

Manazarta

  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 "Actress Iyabo Ojo Full Biography, Life And Career", T.I.N. Magazine, 27 January 2016.
  2. Tolu (18 October 2014). "Iyabo Ojo Talks About Her Fashion Lifestlye". Information Nigeria. Retrieved 1 April 2015.
  3. "Iyabo Ojo's 'Silence' records low turn out at cinema". The Nigerian Tribune. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 1 April 2015.
  4. Haliwud (30 September 2014). "Iyabo Ojo tells us why her first marriage crashed". Information Nigeria. Retrieved 1 April 2015.
  5. 5.0 5.1 5.2 Adebayo Nurudeen, Francis Ogbonna and Stephen Aya, "Marriage Is A Distraction –Iyabo Ojo", National Weekender, 16 January 2015.
  6. Timilehin Ajagunna (21 December 2015). "Yoruba actress, Iyabo Ojo clocks 38 today". Nigerian Entertainment Today.
  7. "Iyabo Ojo: Biography, Career, Movies & More". nigerianfinder.com (in Turanci). Retrieved 16 September 2018.
  8. Onikoyi, Ayo (26 May 2012). "I am not in a rush to remarry – Iyabo Ojo". Vanguard. Retrieved 25 April 2016.
  9. "Bad Market For Iyabo Ojo, As Stars, Fans, Media, Shun Her Movie Premiere". nigeriafilms.com. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 1 April 2015.
  10. "Several millions went into producing Silence — Iyabo Ojo". Vanguard News. 18 January 2015. Retrieved 1 April 2015.
  11. 11.0 11.1 "Iyabo Ojo Has Droped [sic] Her Ex Husband’s Name; Changes To Maiden Name ‘Ogunro’", Nigeria Films.
  12. Ademola Olonilua (26 March 2013). "I regret rushing into marriage –Iyabo Ojo". The Punch. Archived from the original on 16 March 2013.
  13. Segun Adebayo. "I've corrected my marital mistakes — Iyabo Ojo". tribune.com.ng. Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 4 April 2016.
  14. "Iyabo Ojo Celebrates Mum's Birthday In A Grand Style (Photos)". The African Media (in Turanci). 2020-08-31. Retrieved 2020-08-31.
  15. "Official Photos From Iyabo Ojo's Star-Studded Pinkies Foundation @ 5 Anniversary Event". Fashionpheeva. 4 May 2016.
  16. Chidumga Izuzu (15 February 2016). "'Black Val' – Toyin Aimakhu, Iyabo Ojo, Dayo Amusa, Desmond Elliott attend premiere". Pulse.ng. Chidumga Izuzu. Retrieved 16 February 2016.
  17. 17.0 17.1 17.2 "Best Iyabo Ojo Movies 2017 | Latest Movies & Filmography". Yoruba Movies (in Turanci). Retrieved 17 July 2017.