Ogun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jihar Ogun)
Jump to navigation Jump to search
Jihar Ogun
Sunan barkwancin jiha: Jihar ƙofa.
Wuri
Wurin Jihar Ogun cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Yoruba, Turanci
Gwamna Ibikunle Amosun (APC)
An kirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Abeokuta
Iyaka 16,980.55km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,751,140
ISO 3166-2 NG-OG

Jihar Ogun Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 16,980.55 da yawan jama’a miliyan uku da dubu dari bakai da hamsin da ɗaya da dari ɗaya da arba'in (ƙidayar 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Abeokuta. Ibikunle Amosun, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Yetunde Onanuga. Dattiban jihar su ne: Joseph Dada, Lanre Tejuosho da Buruji Kashamu, Mrs Kemi Adeosun.

Jihar Ogun tana da iyaka da jihohin huɗu: Lagos, Ondo, Osun kuma da Oyo.

Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Ogun nada Kananan hukumomi guda ashirin (20). Sune:


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara