Obafemi Awolowo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Obafemi Awolowo
Obafemi Awolowo (portrait).jpg
Ministan Albarkatun kasa

1967 - 1971
Festus Okotie-Eboh (en) Fassara - Shehu Shagari
firaminista

1 Oktoba 1954 - 1 Oktoba 1960 - Samuel Akintola
Rayuwa
Haihuwa Ikenne, 6 ga Maris, 1909
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Ikenne, Najeriya da Ogun, 9 Mayu 1987
Yan'uwa
Abokiyar zama Hannah Idowu Dideolu Awolowo  (1937 -
Yara
Yan'uwa
Karatu
Makaranta Baptist Boys’ High School (en) Fassara
University of London (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya, trade unionist (en) Fassara da mai koyarwa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Unity Party of Nigeria (en) Fassara
Obafemi Awolowo

Chief Obafemi Jeremiah Oyeniyi Awolowo, GCFR (Harshen-yrbnc|Ọbáfẹ́mi Awólọ́wọ̀; Yarayu daga 6 March 1909 zuwa 9 May 1987), Dan Nijeriya ne, kuma manyan kasa, wanda yataka gagarumin rawa wurin neman yancin Nijeriya, da kuma a jamhoriya ta farko data biyu, da a Yakin Basasan Nijeriya. Yaro daga gidan manomi bayerebe, he was one of the truly self-made men among his contemporaries in Nijeriya. Shine Firimiya na farko a Shiyar Kudu maso Yammacin Nijeriya, daga bisani yazama Kwamissinan kudi, kuma mataimakin Shugaban majalisar zartarwa ta kasa lokacin yakin basasa. Sau uku yana neman takarar Shugabancin kasar Nijeriya.[1] Dan asalin garin Ikenne dake Jihar Ogun a kudu maso Yammacin Nijeriya, yafara harkokinsa kamar yadda wasu daga cikin abokansa, a matsayin mai kishin kasa, Nigerian Youth Movement inda yakaiga zama sakatare na shiyar Yamma. Awolowo was responsible for much of the progressive social legislation that has made Nigeria a modern nation.[2] Shine farkon Shugaban Kasuwancin Gwamnati kuma Ministan Kananan Hukumomi da Kudi, kuma Firimiyan farko na yankin yammaci a karkashin Nijeriya tsarin parliamentary system, daga 1952 zuwa 1959. Shine the official Leader of the Opposition in the federal parliament a gwamnatin Balewa daga 1959 zuwa 1963. Kasantuwar ire-iren cigaban daya taimaka wa kasar sa yasa, Awolowo yazama na farko daga cikin Yarbawa da akawa lakabi da Shugaban Yarbawa (Yoruba: Asiwaju Awon Yoruba ko Asiwaju Omo Oodua).

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. James Booth. Writers and politics in Nigeria. Africana Pub. Co., 1981, p. 52.
  2. Historical dictionary of the British empire, Volume 1