Yewa ta Kudu
Appearance
Yewa ta Kudu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Ogun | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 152,032 kiyasi | |||
• Yawan mutane | 241.7 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 629 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1976 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +(234) |
Yewa ta Kudu Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Ogun, kudu maso yammacin Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.