Ola Rotimi
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Sapele, 13 ga Afirilu, 1938 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Ile Ife, 18 ga Augusta, 2000 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Boston University Boston University College of Fine Arts (en) Yale School of Drama (en) Methodist Boys' High School |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
marubuci, university teacher (en) |
| Employers | jami'ar port harcourt |
| Muhimman ayyuka |
Allolin ba su da laifi Kurunmi (en) Hopes of the Living Dead (en) Ovonramwen Nogbaisi (en) Our husband have gone mad again (en) Holding Talks (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
Olawale Gladstone Emmanuel Rotimi Wanda aka fi sani da Ola Rotimi (an haife shi ranar 13 ga watan ogusta 1938).[1]
Yana daya daga cikin manyan marubutan Najeriya.[2]
Farkon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Rotimi dane ga Samuel Gladstone Enitan Rotimi inginiya ne. Da kuma Dorcas Adole Oruena Addo.
An haife shi a Sapele Nigeria.[3]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]
Yayi makarantar St. Cyprian's school a patakol daga 1944 zuwa 1949. Kuma yayi Methodist Boys High School a jihar legas. Kafin ya samu tafiya amurka a shekarar 1959 domin yin karatu a jamiar Boston. Inda ya karanci Fine Art.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ola Rotimi", in Hans M. Zell, Carol Bundy, Virginia Coulon, A New Reader's Guide to African Literature, Heinemann Educational Books, 1983, p. 474.
- ↑ https://www.theguardian.com/news/2000/oct/17/guardianobituaries1
- ↑ https://web.archive.org/web/20110724191417/http://blogs.library.auckland.ac.nz/arts/archive/2011/02/03/Dictionary-of-Literary-Biography-Complete-Online.aspx