Olawunmi Banjo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Ogun, 31 ga Yuli, 1985 (40 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | masu kirkira |
Olawunmi Banjo (an haifeta ranar 31 ga watan Yuli, 1985) ƴar Najeriya ce, mai aikin kirkira. Tana zaune a jihar Legas.
Farkon Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeta a garin ogun olawunmi yayi katatu a jamu ar pan africa[1] tayi zurfi acikin ilimin kirkira sosai Wanda hakan yasa ta fara zanunukanta da wani samfarin mai a aina onabulu a shekarar 2005.[2]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Aikinta tana yinsa da alkalamin wani lokacin kuma tayisa da gawayi sanan kuma ta mashi fenti da wani mam zamanizanenta na daban ne hakan yasa jama Duke yabonsa saboda kwarewarta a harkar Zane. Ta kasance days daga cikin kungiyar masu Zane na yankin afrika.