'Yan gudun hijira

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Siriya 'Yan Gudun Hijira

’Yan gudun hijira ne mutane suka yi su bar gidajensu saboda yaki ko bala'i, a kasarsu ko a wata kasa. Akwai da yawa daga 'yan gudun hijira daga Siriya, Nijeriya, Irak, Somaliya, Afghanistan, Sudan na Kwango.